For faster navigation, this Iframe is preloading the Wikiwand page for Ranar Hausa.

Ranar Hausa

Infotaula d'esdevenimentRanar Hausa
Iri world day (en) Fassara
aukuwa
Suna saboda Hausa
Validity (en) Fassara 2015 –
Rana April 26 (en) Fassara
Wanda ya samar Abdulbaqi Aliyu Jari
Hashtag (en) Fassara #RanarHausa da #HausaDay
Hausa tribe tradition, local government

Ranar Hausa (Ko kuma #RanarHausa) da turanci Hausa Day, Rana ce da aka keɓance domin nuna muhimmancin harshen Hausa, da tattauna hanyoyin bunƙasa shi da kuma jawo hankali akan irin ƙalubalen da harshen yake fuskanta.[1][2] ,[3] an fara bikin farko a shafukan sada zumunta musamman ta shafin twitter da niyyar hada L1 da L2 na masu magana da harshen Hausa. An zaɓi ranar 26 ga watan Augusta domin tuna ranar da aka ƙirƙiro haruffan "ƙ" da "ɗ" da "ɓ" wanda babu su a haruffan Turanci.[4][5] A Yayin bikin na cika shekara 5, mutane fiye da 400,000 suka gudanar da bikin ta yanar gizo da wasu kasashen da Hausawa suke zaune a sassa daban daban na duniya irinsu Faransa, Amurka, Kamaru, Ghana, Nijar, da Najeriya, kuma a irin wanan rana hausawa na duniya na cika shafukan zumunta da da zantuttuka masu nuna Alfahari da yarensu, wasu wajajen sukan shirya bukukuwa a wanan rana.[6]

Ranar Hausa dai ta samo asali ne a shekarar 2015 bayan ɗan jarida Abdulbaqi Aliyu Jari da Faisal Abdullahi Kano da wasu abokansu na shafukan sada zumunta suka ayyana ranar a matsayin ranar da masu magana da harshen Hausa za su haɗu su tattauna ci gaba da kalubalen da harshen ke fuskanta a karni na 21. Kuma ana bikin Ranar Hausar ne a 26 ga watan Agustan kowace shekara a Duniya.[7]

An ƙirƙiri wannan rana ce domin duba da mahinmancin ta ko kuma mahinmancin da zata bada. Makasudin wannan rana dai itace. Domin ciyar da yaren hausa gaba, al'ummar su, al'adunsu da kuma samun hadin kan hausawa a duniya baki daya.

Hausawan Ghana
  1. "Ana bikin ranar Hausa a Intanet". BBC Hausa. Retrieved September 2, 2019.
  2. Murnai, Asha (26 August 2018). "RANAR HARSHEN HAUSA TA DUNIYA: Harshen Hausa, Daga ina zuwa ina? - Premium Times Hausa". Premium time news. Retrieved 1 July 2020.
  3. "The story of #HausaDay and how it is uniting people". CliqqMagazine. 19 June 2020. Archived from the original on 23 June 2020. Retrieved 21 June 2020.
  4. Welle (www.dw.com), Deutsche. "An gudanar da bikin raya ranar Hausa ta duniya | DW | 27.08.2019". DW.COM. Retrieved 1 July 2020.
  5. "Ranar Hausa ta Duniya: Kalubalen da harshen Hausa ke fuskanta". Aminiya. Archived from the original on September 2, 2019. Retrieved September 2, 2019.
  6. "The story of #HausaDay and how it is uniting people". Katsina Post. Archived from the original on 21 June 2020. Retrieved 21 June 2020.
  7. https://www.bbc.com/hausa/labarai-53909202
{{bottomLinkPreText}} {{bottomLinkText}}
Ranar Hausa
Listen to this article

This browser is not supported by Wikiwand :(
Wikiwand requires a browser with modern capabilities in order to provide you with the best reading experience.
Please download and use one of the following browsers:

This article was just edited, click to reload
This article has been deleted on Wikipedia (Why?)

Back to homepage

Please click Add in the dialog above
Please click Allow in the top-left corner,
then click Install Now in the dialog
Please click Open in the download dialog,
then click Install
Please click the "Downloads" icon in the Safari toolbar, open the first download in the list,
then click Install
{{::$root.activation.text}}

Install Wikiwand

Install on Chrome Install on Firefox
Don't forget to rate us

Tell your friends about Wikiwand!

Gmail Facebook Twitter Link

Enjoying Wikiwand?

Tell your friends and spread the love:
Share on Gmail Share on Facebook Share on Twitter Share on Buffer

Our magic isn't perfect

You can help our automatic cover photo selection by reporting an unsuitable photo.

This photo is visually disturbing This photo is not a good choice

Thank you for helping!


Your input will affect cover photo selection, along with input from other users.

X

Get ready for Wikiwand 2.0 🎉! the new version arrives on September 1st! Don't want to wait?