For faster navigation, this Iframe is preloading the Wikiwand page for Kofa:Tarihi.

Kofa:Tarihi

Tarihi ko kuma a saukake a ce labari, yana nufin takaitacce ko yalwataccen bayani akan abubuwan da suka rigaya suka faru, banda wanda ke faruwa, wadanda suke faruwa ana kiran su da labarai, in labari ya kwana biyu to sai ya zama tarihi. Tarihi al`amari ne da aka fara samar dashi tun farkon duniya, kama tun daga tarihin wannan Duniyar tamu zuwa ga abubuwan da ta kunsa, ko al'amuran da suka faru kamar Yaƙoƙi, Guguwa, Tarihin garuruwa, Sarakuna, Mutane, Dabbobi, Gine-gine,Gobara, Aman Dutse, Girgizar ƙasa,Ambaliyar ruwa, Dauloli, Gine-gine da dai sauransu. ko kuma rayuwan wani mutum shi kaɗai ko alakantashi da shi da wasu. Ta ƙunshi al'amura na hujjoji ta hanyar ilimi domin tabbatar da tarihin mutum ko Tarihin wani abu.

A tarihin mutum ana bukatar a san ranar haihuwarsa da mutuwarsa, iliminsa, dukiyarsa, rayuwarsa da zamantakewarsa da sauran wanda ya rayu da su.

Rubutu akan tarihin mutum, yana buƙatar izini da hadin guiwa daga tsatson wanda za'a rubuta tarihi akan sa, domin samar da tarihi marar hadari kuma ingantacce daga tushe mai asali. Saukakakkiyar tarihi na nufin tarihin da mutum ya rubuta akan kansa tin yana raye kafin mutuwarsa. Ko kuma aka rubuta yana raye sannan ya aminta da abunda aka rubuta akansa.

Wannan shafin na bukatar dabbakawar ku

[gyara sashe | gyara masomin]

Tarihiakan zamaniakan yanki • akan maudu'i • akan yarika • Tarihi • Gina-gine • littattafai • Taswira • Hotuna • Mujallu • kungiyoyigidan tarihi • Pseudohistory • Stubs • Timelines • Chronology • mutane

  • Ƴan wikipedia masu bada tarihi

Muhammadu Buhari Barack Obama Donald Trump Rabi'u Musa Kwankwaso Nelson Mandela Shehu Shagari Sani Abacha Ali Nuhu Zaynab Alkali Abubakar Imam Umaru Musa Yar'Adua Olusegun Obasanjo Abubakar Tafawa Balewa Muhammad Umar Gen.Murtala Muhammad TARIHIN WALIYI DAN MARINA Larabawa Dabbobi

{{bottomLinkPreText}} {{bottomLinkText}}
Kofa:Tarihi
Listen to this article

This browser is not supported by Wikiwand :(
Wikiwand requires a browser with modern capabilities in order to provide you with the best reading experience.
Please download and use one of the following browsers:

This article was just edited, click to reload
This article has been deleted on Wikipedia (Why?)

Back to homepage

Please click Add in the dialog above
Please click Allow in the top-left corner,
then click Install Now in the dialog
Please click Open in the download dialog,
then click Install
Please click the "Downloads" icon in the Safari toolbar, open the first download in the list,
then click Install
{{::$root.activation.text}}

Install Wikiwand

Install on Chrome Install on Firefox
Don't forget to rate us

Tell your friends about Wikiwand!

Gmail Facebook Twitter Link

Enjoying Wikiwand?

Tell your friends and spread the love:
Share on Gmail Share on Facebook Share on Twitter Share on Buffer

Our magic isn't perfect

You can help our automatic cover photo selection by reporting an unsuitable photo.

This photo is visually disturbing This photo is not a good choice

Thank you for helping!


Your input will affect cover photo selection, along with input from other users.

X

Get ready for Wikiwand 2.0 🎉! the new version arrives on September 1st! Don't want to wait?