For faster navigation, this Iframe is preloading the Wikiwand page for Kofa:Lissafi.

Kofa:Lissafi

Kofa:Lissafi
Wikimedia portal (en) Fassara
Lissafi
lissafi

Lissafi ko kuma nazarin ƙidaya wani fanni ne na ilimi wanda yake taimakawa ɗan adam yin ƙidaya da sanin yawan abubuwa da kuma sanin tsarin yadda abubuwa suke idan an cenja su ta wata suffar.[1]

Shi Lissafi wani fannin ilimi ne da ya shafi nazarin ’ya’yan adadi, sarari, tsari, yanayi da sauyi, ana amfani da ilimin lissafi a ɓangarori da dama kamar; kimiyya, kanikanci, likitanci da kimiyyar zamantakewa. Amfanin ilimin lissafi a waɗansu lokuta shi ke haifar da sabbin rassa a fannin kamar lissafin ƙididdiga, kuma masana lissafi suna anfani da lissafi tsagwaran sa, ba don wani dalili ba, Ba wani abu da zai iya bayyana maka wannan lissafi ne na amfani ko kuma a’a.

Ana yin lissafi kafin ayi wani abu domin a san mene ne sakamakon abin idan ya faru wannan ɓangaren na lissafi ana kiransa Kasafi wato ‘statistics’ a turance. A cikin wannan fanni na Kasafi a kan haɗa gamayyar abubuwa a yi nazari akan sakamakon da za su bayar idan anyi wani abu akan su ta hanyar anfani da alƙalumomin da su ke a cikin su.

Sanin asalin ilimin lissafi abu ne mai wahalar gaske amma an fara ganinlissafai masu wahala ne akusan shekarata 3000 kafin bayyanar Annabi isa (300 MD) a lokacin babila da Misra suka fara lissafin kirga da lissafin awo, Domin haraji , kasuwanci, gine-gine, tsare-tsare da kuma iimin taurari mafi dadewar rubutun da aka samu akan lisafi an same sune a kasa-shen  Mesofotamiya and misra wadanda aka rubuta su a kimani shekaru 2000–1800 kafin haihuwar annabi isah Ya fara faruwa ne a lokacin karni na shida yayin da pathogares(daya daga cikin masanan lissafi na wancen lokacin) da dalibansa suka fara nazarin lissafi amatsayin darasi tareda masana lissafin Girka shekaru 3000 kafin zuwan annabi Isah , Masanin lissafin nan Ecluid shine ya samar da wata hanyar lissafi da akekira da turanci(axiomation). Wanda har yau ana amfani dashi.[2]

  1. https://manhaja.blueprint.ng/asalin-ilimin-lissafi-daga-%C9%97akin-karatu-na-musulunci/
  2. https://www.meteorologiaenred.com/ha/Menene-ilimin-lissafi.html
{{bottomLinkPreText}} {{bottomLinkText}}
Kofa:Lissafi
Listen to this article

This browser is not supported by Wikiwand :(
Wikiwand requires a browser with modern capabilities in order to provide you with the best reading experience.
Please download and use one of the following browsers:

This article was just edited, click to reload
This article has been deleted on Wikipedia (Why?)

Back to homepage

Please click Add in the dialog above
Please click Allow in the top-left corner,
then click Install Now in the dialog
Please click Open in the download dialog,
then click Install
Please click the "Downloads" icon in the Safari toolbar, open the first download in the list,
then click Install
{{::$root.activation.text}}

Install Wikiwand

Install on Chrome Install on Firefox
Don't forget to rate us

Tell your friends about Wikiwand!

Gmail Facebook Twitter Link

Enjoying Wikiwand?

Tell your friends and spread the love:
Share on Gmail Share on Facebook Share on Twitter Share on Buffer

Our magic isn't perfect

You can help our automatic cover photo selection by reporting an unsuitable photo.

This photo is visually disturbing This photo is not a good choice

Thank you for helping!


Your input will affect cover photo selection, along with input from other users.

X

Get ready for Wikiwand 2.0 🎉! the new version arrives on September 1st! Don't want to wait?