For faster navigation, this Iframe is preloading the Wikiwand page for Harshen Hindu.

Harshen Hindu

Harshen Hindu
हिन्दी — मानक हिन्दी‎
'Yan asalin magana
harshen asali: 341,000,000 (2019)
harshen asali: 260,123,420 (2001)
second language (en) Fassara: 120,490,000 (2001)
harshen asali: 322,230,097 (2011)
second language (en) Fassara: 274,266,900 (2016)
Baƙaƙen rubutu
Devanagari (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 hi
ISO 639-2 hin
ISO 639-3 hin
Glottolog hind1269[1]
Hindu
yaren Hindu
waƙar gargajiya ta hindu
waɗannan sune baƙaƙen rubutu na harshen Hindi (Hindu Alphabets)
matan Hindu da yara a shekarar 1912
yarene akasar India

Harshen Hindu: Kalman Hindu a yaran hindu na nufin "ruwa mai yawan gaske" wanda ya hada da koramu da kuma teku, an samo kalman ne daga sashen yaran hindu da ake kira da Indo aryan da kuma Sanskrit a yaran hindu ana kiran masu yaran da suna "Hindusvan" wanda a yaran hausa muke kiran su da suna "Yan india" harshen yaran hindu yare ne mai zaman kansa , kuma suna da cikakkiyar haruffa da suke rubutu da ita, sai dai cu danya su da yaran larabci tasa yaran sun aro wasu kalmomi daga yaren kuma suma larabci suka wasu kalmomi daga wurinsu misali Muhabbatein (hindu) a yaren hindu na nufin soyayya haka ma Mahabbat (larabci) na nufin soyayya da sauran kalmomi kaman irin su salam,dunya da dai sauransu. Yaren hindu shine yare na biyu a duniya da kuma yanken asia wanda aka fi yin magana dashi bayan yaran China wato(Mandarin). kuma al`umar yan india sune mutanen da suka fi kowa yawa a duniya bayan al`umar china.sai dai yawancin masu jin yaren yan kasar india ne ba kamar yaran turanci ba da ake samun wasu yan kasa masu jin yaren. harshen hindu yarene da ake san koyo a sassan duniya a dalilin kallan fina-finan kampanin film na Bollywood.yawan cin mutane na san koyan harshen ne dan san jin abunda suke nufi na ma`anoni a fina-finan su wasu kuma domin kasuwanci. [2][3]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Hindu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Jeffery D. Long (2007), A Vision for Hinduism, IB Tauris, 08033994793.ABA, pages 35–37
  3. Lloyd Ridgeon (2003). Major World Religions: From Their Origins To The Present. Routledge. pp. 10–11. ISBN 978-1-134-42935-6.,"
{{bottomLinkPreText}} {{bottomLinkText}}
Harshen Hindu
Listen to this article

This browser is not supported by Wikiwand :(
Wikiwand requires a browser with modern capabilities in order to provide you with the best reading experience.
Please download and use one of the following browsers:

This article was just edited, click to reload
This article has been deleted on Wikipedia (Why?)

Back to homepage

Please click Add in the dialog above
Please click Allow in the top-left corner,
then click Install Now in the dialog
Please click Open in the download dialog,
then click Install
Please click the "Downloads" icon in the Safari toolbar, open the first download in the list,
then click Install
{{::$root.activation.text}}

Install Wikiwand

Install on Chrome Install on Firefox
Don't forget to rate us

Tell your friends about Wikiwand!

Gmail Facebook Twitter Link

Enjoying Wikiwand?

Tell your friends and spread the love:
Share on Gmail Share on Facebook Share on Twitter Share on Buffer

Our magic isn't perfect

You can help our automatic cover photo selection by reporting an unsuitable photo.

This photo is visually disturbing This photo is not a good choice

Thank you for helping!


Your input will affect cover photo selection, along with input from other users.

X

Get ready for Wikiwand 2.0 🎉! the new version arrives on September 1st! Don't want to wait?