Barkin Ladi
Barkin Ladi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Filato | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,032 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Barkin Ladi Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Plateau wadda ke a shiyar tsakiya a kasar Nijeriya. Hedikwatarta tana a cikin grain Glow, tana da mutane kimanin guda dubu dari da saba'in da biyar da dari biyu da sittin da bakwai 175,167 a kidayar cikin shekarar 2006.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.
Text is available under the CC BY-SA 4.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.