Ahmed Ibrahim Lawan
Ahmad Ibrahim Lawan Sanata ne daga jihar Yoben Najeriya, kuma shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya a karkashin jam'iyar "All Progressive Congress"(APC) Yana wakiltan Arewacin Yobe. Ya zama sanata tun a shekara ta 2007. Kuma shi ne Shugaban Majalisar Dattawa har yanzu[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ahmed Ibrahim Lawan". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 18 February 2009.
Text is available under the CC BY-SA 4.0 license; additional terms may apply.
Images, videos and audio are available under their respective licenses.